Jam'iyyar PDP
Tsohon mai magana da yawun PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya yi murabus daga kasancewarsa mamba a jam'iyyar, ya ce lokaci ya yi da zai kama gabansa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karyata rade-radin kama shi a Faransa, yana mai cewa duk ƙagaggun labarai ne da nufin neman karkatar da hankalinsa daga aikinsa.
Mambobi 16 na majalisar dokokin jihar Rivers sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, inda kakakin majalisa Martin Amaewhule ya jagoranci sauya shekar.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin PDP ya kara kamari bayan da tsagin Nyesom Wike ya bayyana korar wasu gwamnoni daga cikin jam'iyyar adawa a Najeriya.
Wata kungiyar magoya bayan PDP ta shawarci Gwamna Caleb Mutfwang ya fita daga PDP zuwa APC ba tare da wani bata lokaci ba don hada kai da Bola Tinubu.
Akwai alamun gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Gwamnan ya kafa sharadi don yin hakan.
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi martani kan ficewar Gwamna Kabiru Tanimu Turaki daga jam'iyyar. Ya ce ba su da masaniya.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
Kwamishinan yada labarai na jihar Osun, Kolapo Alimi ya bayyana cewaGwamna Ademola Adeleke ya dade da yanke shawarar raba gari da PDP saboda rikici.
Jam'iyyar PDP
Samu kari