Jam'iyyar PDP
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Wasu ‘yan majalisar wakilai hudu daga jihar Rivers sun sauya sheka zuwa APC, tare da bin sahun Gwamna Siminalayi Fubara bayan rikicin siyasa a jam’iyyar PDP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ba da tabbacin cewa ba zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP mai adawa zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta samu kari kan sanatocin da take da su a majalisa. Wani sanatan PDP daga jihar Kaduna, ya sauya sheka zuwa APC.
Jam'iyyun siyasa daban-daban na da gwamnoni a jihohin Najeriya. Jam'iyyar APC na kan gaba da mafi yawan gwamnoni. PDP da sauran jam'iyyun adawa na take mata baya.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, ya yi tsokaci kan dalilin da ke sanyawa gwamnonin PDP na komawa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Hadimjn gwamnan Filato kan harkokin siyasa, Istifanus Nwansat ya tabbatar da cewa Gwamna Caleb Mutfwang ya yanke shawarar sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Sabuwar rigima na kunno kai tsakanin bangaren Gwamna Siminalayi Fubara da Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan batun rabon mukaman kwamishinoni a Rivers.
Jam'iyyar PDP
Samu kari