Jihar Plateau
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya haramta tare hanyoyi da wasu ke yi yayin ibadar Musulmai ko Kiristoci a fadin jihar baki daya domin samun daidaito.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani Alhaji da ya fito daga jihar Plateau ya riga mu gidan gaskiya a Saudiyya. Alhajin ya rasu ne bayan ya yi jinya a asibiti.
Wasu ɓata gari sun sace ragon da babban limami ya sayo da nufin yin layya a yankin ƙaramar hukumar Bassa a jihar Filato, lamarin ya faru ranar jajibiri.
Gwamnatin jihar Plateau karkashin jagorancin Gwamna Caleb Mutfwang ta sanar da dage dokar hana fita da ta sanya a karamar hukumar Mangu ta jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Bassa ta jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka wani fasto tare da wasu mutum hudu a harin.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa gwamntinsa ba ta ba da sababbin kwangiloli ba a jihar saboda tana son kammala wadanda ta gada.
Rahotanni sun bayyana cewa jami’an ‘yan sandan jihar Plateau sun kama wani matumi da ake zargin yana kokarin kai wa ‘yan bindiga makamai a garin Jos.
Da safiyar yau Laraba ne aka bindige wani jami'in ɗan sanda a cikin kasuwa a karamar hukumar Jos ta Arewa a jihar Plateau yayin hana cinikayya a bakin titi.
Basaraken Wase, Alhaji Ahmed Lawal ya tabbatar da cewa adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a harin ƙaramar hukumar Wase a Filato ya karu zuwa 50.
Jihar Plateau
Samu kari