Jihar Plateau
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya soki hare-haren da aka kai wa Kiristoci a Jos, ya bukaci Najeriya ta ƙarfafa tsaro domin kare rayukan al'umma.
'Yan Najeriya sun fara tambayoyi game da wani dan Amurka mai suna Alex Birbir da ke yawo a kauyukan Najeriya musamman bayan kai hari jihar Filato.
Gwamnatin jihar Filato ta saka dokar hana fita ta sa'o'i 48 a garin Jos biyo bayan harin 'yan bindiga da ya lakume rayukan mutane a yankin Agwan Rukuba.
Fasto Ezekiel Dachomo ya bayyana yadda ya taba zama shahararren dan ta’adda da dillalin kwayoyi a kauyensu kafin ya tuba ya rungumi addinin Kirista.
Malam Yusuf Haruna Baban Chinedu ya zargi Fasto Ezekiel Dachomo da kasancewa tsohon ɗan fashi, yana cewa ya ƙirƙiri labarin haduwarsa da Yesu bayan harin banki.
Sani Yahaya Jingir na nuna adawa da shirin kafa 'yan sandan jihohi a Plateau, yana gargadi kan yiwuwar murkushe abokan adawa da bukatar zaman lafiya tsakanin mutane.
Fitaccen a jihar Plateau, Fasto Ezekiel Dachomo a Barkin Ladi ya yi kira da a shiga “yaki”, yana zargin Donald Trump da nuna wariya wajen tura sojojin Amurka.
Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci hukumomin tsaro su tsananta farautar masu hannu a harin Ratatis wanda ya janyo mummunan asarar rayuka.
Mahara sun kashe mutane 10 a Riyom da Barkin Ladi, jihar Filato lamarin da ya sa matasa suka toshe hanyar Jos suna neman adalci kan harin daren Lahadi da aka kai.
Jihar Plateau
Samu kari