Rikicin PDP
Kungiyar dattawan jam'iyyar PDP na Arewacin Najeriya, sun caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja. Sun zarge shi da yunkurin ruguza jam'iyyar PDP.
An ce Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, yana jinkirta sauya sheka zuwa APC saboda rikicin cikin gida tsakanin shugabannin jam’iyyar, ciki har da Timi Sylva da minista.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sake gamuwa da koma baya bayan dan majalisar wakilai daga jihar Benue, ya tattara kayansa ya koma jam'iyyar APC.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya tabbatar da cewa jita-jitar da ake yadawa cewa ya gama shirin komawa APC mai mulkin Najeriya ba gaskiya ba ne.
Babbar jam'iyyar adawa ta kasa watau PDP ta musanta ikirarin Sanata Samuel Anyanwu, sakataren jam'iyyar na kasa wanda ya ce an yi sa hannunsa na bogi.
Wasu lauyoyi suna ganin cewa ficewar Gwamna Douye Diri daga PDP ya sabawa doka, yayin da wasu ke cewa hakan na iya sa ya rasa mukaminsa Na gwamna.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi tsokaci kan sauya sheka da 'yan siyasa ke yi daga PDP zuwa jam'iyyar APC. Ya ce ba ita ba ce mafi muhimmanci ga 'yan Najeriya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnoni da suka fice daga cikinta da son kai da kwadayi, tana cewa za su gamu da sakamakon su a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya yi magana kan rikicin jam'iyyar adawa ta PDP. Fayose ya bayyana cewa wasu gwamnoni za su yi murabus daga jam'iyyar.
Rikicin PDP
Samu kari