Rikicin PDP
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karyata rade-radin kama shi a Faransa, yana mai cewa duk ƙagaggun labarai ne da nufin neman karkatar da hankalinsa daga aikinsa.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin PDP ya kara kamari bayan da tsagin Nyesom Wike ya bayyana korar wasu gwamnoni daga cikin jam'iyyar adawa a Najeriya.
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi martani kan ficewar Gwamna Kabiru Tanimu Turaki daga jam'iyyar. Ya ce ba su da masaniya.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
Kwamishinan yada labarai na jihar Osun, Kolapo Alimi ya bayyana cewaGwamna Ademola Adeleke ya dade da yanke shawarar raba gari da PDP saboda rikici.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya PDP ta mika kokon bararta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta bukaci ya ceto adawa a Najeriya daga durkushewa.
Gwamna Adeleke ya bayyana cewa rikicin cikin gida da ke addabar PDP a matakin kasa ne ya sa ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar, ya gode da damar da ya samu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
Prince Olagunsoye Oyinlola ya tabbatar da cewa zai yi kokarin jan hankalin Gwamna Ademola Adeleke ya nemi tazarce a zaben Osun 2026 larkashin Accord.
Rikicin PDP
Samu kari