Rikicin PDP
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi martani kan ficewar Gwamna Kabiru Tanimu Turaki daga jam'iyyar. Ya ce ba su da masaniya.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
Kwamishinan yada labarai na jihar Osun, Kolapo Alimi ya bayyana cewaGwamna Ademola Adeleke ya dade da yanke shawarar raba gari da PDP saboda rikici.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya PDP ta mika kokon bararta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta bukaci ya ceto adawa a Najeriya daga durkushewa.
Gwamna Adeleke ya bayyana cewa rikicin cikin gida da ke addabar PDP a matakin kasa ne ya sa ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar, ya gode da damar da ya samu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
Prince Olagunsoye Oyinlola ya tabbatar da cewa zai yi kokarin jan hankalin Gwamna Ademola Adeleke ya nemi tazarce a zaben Osun 2026 larkashin Accord.
Ministan birnin tarayya, Nyesom Wike ya nuna damuwa kan kiran Donald Trump ya kawo agaji Najeriya game da siyasa da shugaban jam'iyyar PDP, Tanimu Turaki ya yi.
Gwamna Makinde ya ce rikicinsa da Nyesom Wike ba na mutum 1 ba ne, rikici ne na yunkurin mayar da Najeriya karkashin jam’iyya, wanda ke barazana ga dimokuraɗiyya.
Rikicin PDP
Samu kari