Rikicin PDP
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya musanta batun cewa ya janye karar da ya shigar da jam'iyyarsa ta PDP a gaban kotu. Ya ce ba gaskiya bane.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya yi karin haske kan dalilinsa na shigar da jam'iyyar PDP kara a gaban kotu. Ya ce yana son kwatar hakkinsa ne.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dakatar da babban taron PDP na kasa slhar sai an sanya sunan tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido a cikin yan takara.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya ce taron PDP na nan daram duk da rashin amincewar Nyesom Wike da magoya bayansa a Ibadan, jihar Oyo.
A labarin nan, za a ji yadda jagororin PDP biyu suka bayyana mabambantan ra'ayoyi a kan babban taron jam'iyya da ke tafe a ranar Asabar a jihar Oyo.
Tsohon gwamnan jihar Kwara kuma tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya bada shawara kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP.
Hon. Daniel Amos, mamba mai wakiltar Jema'a da Sanga a Majalisar Walilai ta lasa ya tattara kayansa ya bar PDP, ya rungumi jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta sha alwashin ci gaba da gudanar da shirye-shiryen babban taronta na kasa. Ta ce kotu ba ta da hurumin hana ta.
Tsohon Gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce jam’iyyar PDP ta mutu saboda rikicin cikin gida da rashin shugabanci, inda ya ce gwamnan Filato zai koma APC kwanan nan.
Rikicin PDP
Samu kari