Rikicin PDP
A labarin nan, za a ji cewa matsalar jam'iyyar PDP na daukar sabon salo a lokacin da bangaren Nyesom Wike da aka kora ke shirin taro a ofishin jam'iyya.
Tsohon sakataren PDP na kasa, Sanata Samuel Anyanwu ya zargi gwamnoni 7 da suka rage a jam'iyyar ta kitsa duk wani makirci domin hana ta zaman lafiya.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Taraba ya yi murabus daga kan mukaminsa na shugabanci. Hakazalika shugaban na PDP ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar.
Sakataren kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP (BoT), Ahmed Makarfi, ya yi murabus daga kan mukaminsa. Ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai yi murabus.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa taron PDP da aka gudanar a jihar Oyo ba komai ba ne face taron nishadi.
Gabanin zaben 2027, tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da wasu kusoshin PDP ba su halarci babban taron jam'iyyar da aka yi a Ibadan ba.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Idris Wada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP, inda ake sa ran Gwamna Usman Ododo zai tarebe shi a ranar Litinin.
PDP ta rushe dukkan tsarin jam’iyya a Imo, Abia, Enugu, Akwa Ibom da Rivers yayin babban taron zabe a Ibadan, tana mai cewa yanayin siyasa ne ya tilasta hakan.
Tsohon ministan harkokin musamman, Kabiru Turaki (SAN) ya lashe kujerar shugaban PDP na ƙasa bayan samun kuri’u 1,516 a taron da aka yi a birnin Ibadan.
Rikicin PDP
Samu kari