Jihar Oyo
ADC ta bukaci Bola Tinubu ya yi amfani da dabarar da ta kai ga ceto mutanen Oriire a Oyo wajen kubutar da sauran mutanen da aka sace a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Oyo ta fara nemo dalilin da yan bindiga su ka samu damar kutsawa har cikin jihar aka sace dalibai da malamansu.
Sarkin Ibadan, Mai Martaba Rashidi Ladoja ya yabawa Tinubu kan yaƙi da satar mutane, yana cewa kin biyan kuɗin fansa ta taimaka wajen ceto mutanen Oyo lafiya.
Kotun Oyo ta yanke hukunci cewa hukumar JAMB ba za ta iya tilasta dalibai mata Musulmi cire hijabi kafin jarabawar UTME ba, tare da umartar a biya diyya.
DSS ta gurfanar da mutum biyar da ake zargin mambobin Ansaru ne kan sace ɗalibai da malamai a Oyo da kashe mutum biyu, yayin da kotu ta ce a tsare su.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi sabbin jiragen leƙen asiri guda biyu domin ƙarfafa tsaro, tare da haɗin gwiwa da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya.
Gwamna Seyi Makinde ya ce an gargade shi kan takarar 2027, sannan EFCC ta nemi bayanan kwangilolin Oyo. Ya bayyana hukuncin kotu a matsayin nasarar bin doka.
Majalisar Oyo ta amince Gwamna Seyi Makinde ya tafi hutu 10 ga Agusta zuwa 11 ga Satumba, yayin da mataimakinsa Bayo Lawal zai jagoranci harkokin gwamnatin jihar.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa mutum uku daurin rai da rai bayan sun amsa laifin hannu a garkuwa da dalibai, malamai da kuma alaka da ta'addanci.
Jihar Oyo
Samu kari