Jihar Ondo
'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun hallaka mutum biyu a wani hari a jihar Ondo. 'Yan bindigan sun kuma sace matafiya mutum biyar.
Kotun Daukaka Kara ta ba da umarnin sake duba shari'ar da aka yi kan dambarwar masarautar Ile-Oluji da ke karamar hukumar Ile-Oluji/Okeigbo a jihar Ondo.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya umurci shugabannin rikon kwarya na kananan hukumomi 18 da kansilolin gundumomi 33 na jihar da su kama aiki.
Idan har aka zabe shi matsayin gwamnan Ondo, Ayodele Olorunfemi, dan takarar gwamna na LP ya ce zai biya N120,000 matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikata jihar.
Hukumar zabe ta INEC ta bude sababbin guraben ayyukan yi yayin da ta ke shirin tunkarar zabukan gwamnonin jihohin Edo da Ondo da za a yi a watan Satumba da Nuwamba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce za a ga sabon tambarim NNPP a takardun kaɗa kuri'a na zaɓen gwamnan jihar Ondo mai zuwa a 2024.
Kungiƴar ƴan kwadago ta ƙasa reshen jihar Ondo ta dare gida biyu kam batun ritayar shugaban ƙungiyar, mutum biyu sun yi ikirarin shugabancin ƙungiyar.
Wasu makiyaya sun gwabza fada da jami'an tsaro na rundunar Amotekun a jihar Ondo. Makiyayan sun farmaki jami'an tsaron ne kan hana su yin barna a gonaki.
Jihohi biyu na Kudu maso Yamma za su fuskanci daukewar wutar lantarki yayin da kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya ya bayyana shirin gudanar da muhimmin gyara.
Jihar Ondo
Samu kari