Jihar Ondo
'Yan sandan Ondo sun kama "fastocin boge" 6 da suka yi amfani da mu'ujizojin ƙarya don damfarar mutane. Rundunar ta bayyana matakin da za ta dauka kansu.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ondo ta tabbatar da kai hari wata coci da tsakar dare, wayewar garin Laraba, mahara sun yi awon gaba da mutane shida.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya karyata wahayin da wani malamin coci ya bayyana kan mataimakinsa, ya ce yana zaman aminci da Dr Olayide Adelami.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, zuwa fadarsa. Kiran na zuwa ne bayan an yi kashe-kashe a taron APC.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya umarci binciken rikicin taron APC na mazabu wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu da jikkatar wasu uku.
Mahara sun kashe Oba Kehinde Jacob Falodun na Agamo a Ondo. Yan sanda da Amotekun sun fara bincike bayan an tsinci gawar sarkin da raunukan bindiga.
'Yan daba sun kai hari wajen taron jam'iyyar APC a jihar Ondo. An kashe mutane biyu tare harbin kanin shugaban jam'iyyar APC na jihar. 'Yan sanda sun yi bayani.
Ana zargin wasu yan daba sun farmaki sakatariyar jam'iyar APC a jihar Ondo inda suka raunata shugabanta da kuma wani jami'in hukumar NDDC yayin harin.
Wasu daga cikin hadiman gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, sun ajiye mukamsu. Sun bayyana dalilin da ya sa suka hakura da yin aikinsu.
Jihar Ondo
Samu kari