Zaben Ondo
Wata kotun majistare da ke zama a garin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta bukaci da a adana mata wasu mutum 7 da ake zargi da zama 'yan daban siyasa daga Ifon
Gabannin zaben gwamnan jihar Ondo, sabon rigima ya kaure tsakanin jam’iyyun APC da PDP bayan an kama wasu yan daba dauke da makamai iri iri a cikin motar kamfe.
PDP ta na rokon kasashen Duniya su hukunta ‘Yan takarar APC; Rotimi Akeredelo da Osagie Ize-Iyamu da iyalansu. PDP ta yi wannan kira ne a cikin makon nan.
Dan takarar na PDP ya ce sai da ya samu izini daga wurin jami'an tsaro sannan ya shiga Akoko domin gudanar da yakin zabe, a saboda haka bai kamata a samu wata
Kasa da kwanaki 23 da suka rage na zaben gwamna a jihar Ondo, 'yan daban siyasa sun kai wa tawagar Gwamna Rotimi Akeredolu da dan takarar gwamna a karkashi APC.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa bai kalubalanc sakamakon zaben 2019 ba ne saboda yana son zaman lafiya a cikin kasar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ce bata san ainahin abunda ya haddasa gobara ba a ofishinta na Ondo amma hakan ba zai shafi zaben fab za a yi ba.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya gargadi 'yan siyasar kasar da su kama kansu tare da gujema duk abunda zai kawo rikici a zabukan Edo da Ondo.
Zaben Ondo
Samu kari