Zaben Ondo
An shirya gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar, 16 gaa watan Nuwamban 2024. Daga cikin 'yan takarar akwai na jam'iyyun APC, PDP, SDP da LP.
An gudanar da zaben gwamnan Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024, Legit Hausa ta kawo bayanai kan Gwamna Lucky Aiyedatiwa da ya lashe zabe.
Jihar Ondo tana da muhimman abubuwa a cikin siyasarta, inda jam’iyyun PDP da APC ke fafatawa, yayin da manyan 'yan siyasa, kabilu ke taka rawa yayin zabe.
Za a gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo na shekarar 2024 a ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba. 'Yan takara 18 a karkashin jam'iyyu ne za su fafata a zaben.
Rundunar sojojin Najeriya sun tura jami’ansu zuwa jihar Ondo domin tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar 16 ga Nuwamba, 2024.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya samu goyon bayan 'yan takarar jam’iyyun Accord Party, National Rescue Movement (NRM) da ADC, ana saura awanni zaben Ondo.
A ranar Asabar za a yi zaben Ondo. Mun kawo muku tarihin siyasar Ondo, gwamnoni da jam'iyyun da suka yi mulki a Ondo da tsofaffin gwamnonin Ondo.
Sola Ebiseni na jam'iyyar Labour Party (LP) na daga cikin 'yan takarar da ke kan haba a zaben gwamnan jihar Edo. An tattaro abubuwan sani kan dan takarar.
A ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024, mazauna jihar Ondo za su fita akwatunan zaɓe su zaɓi wanda suka ga ya dace ya shugabance su a matsayin gwamna.
Zaben Ondo
Samu kari