Zaben Ondo
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan Ondo, Agboola Ajayi, ya ce na'urar tantance masu kada kuri'a ta BVAS ba ta aiki. Ya kuma soki ayyukan jami'an tsaro.
Dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar PDP ya nuna damuwarsa kan zaben gwamnan jihar Ondo. Festus Akingbaso ya yi zargin cewa APC ta kawo 'yan daba.
Dan takarar SDP a zaben gwamnan jihar Ondo, Otunba Bamidele Akingboye ya kada kuri'arsa inda ya bukaci hukumar INEC da ta tabbatar ta gudanar da sahihin zabe.
Jihar Ondo ta shahara a ɓangarori da dama a Najeriya, tana da faɗin kasa daidai gwargwado kuma tana ɗaya daga jihohin da aka fi yin noma, mun kawo wasu abubuwa 7.
Kimanin mutane miliyan 2 ne za su kada kuri'a a zaben Ondo. Za ayi zaben a mazabu da unguwanni da kananan hukumomin Ondo 18 tsakanin jam'iyyu 17.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wani da ake zargin mai sayen kuri’u ne a zaben gwamnan Ondo da ke gudana. Bidiyo ya nuna lokacin da aka kama mutumin dauke da jakunkuna
Gwamna Ƙucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya kaɗa kuri'a a zaben da ke gudsna yanzu haka, ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta INEC da jami'an tsaro.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
An gano dan takarar da zai iya lashe zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba tsakanin jam’iyyar APC da PDP. Ana ganin APC ce a gaba.
Zaben Ondo
Samu kari