Omoyele Sowore
‘Yan sanda sun kama Omoyele Sowore a Babbar Kotun Abuja bayan ya jagoranci zanga-zangar ‘Free Nnamdi Kanu’. Lauyoyinsa sun ce kamun nasa ya saba doka.
Shugaban kungiyar yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu ya amince da ya fara kare kan shi a gaban kotu. Ya lissafa gwamnoni, ministocin Buhari da Tinubu cikin shaidunsa.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan ci gaba da tsare jagoran kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu. Ta ce har yanzu lamarin yana gaban kotu.
A labarin nan, za a ji cewa wasu yan jaridan AFP da ke Faransa sun shiga hannun yan sandan Najeriya yayin da ake daukar hoton zanga-zangar sakin Kanu.
Bayan tarwatsa masu zanga zangar neman a saki shugaban 'yan ta'addan IPOB, Nnamdi Kanu, Omoyele Sowore ya ce an kama dan uwan Kanu da lauyansu an tafi da su.
Jami'an tsaro sun tarwatsa masu zanga zangar neman a saki Nnamdi Kanu a Abuja. Omoyele Sowore da wasu masu zanga zangar sun ruga da gudu bayan fara harbi.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya gargadi mutanen Amurka da ke Najeriya kan zanga zangar da ake shirin yi a ranar 20 ga Oktoban 2025 kan sakin Nnamdi Kanu
Dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya amince zai sa baki kan batun jagoran IPOB da ke daure, Nnamdi Kanu.
Gwamnatin Tarayya ta kai karar tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore gaban babbar kotun tarayya kan cin mutuncin Tinubu da ya yi a shafin X.
Omoyele Sowore
Samu kari