Ogun
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin kasar nan, tare da gargadin cewa akwai yiwuwar ambaliyar ruwa a Legas, Ogun, da Oyo.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Gbenga Daniel ya ce akwai bukatar ƴan Najeriya sun sake zaɓen Bola Tinubu a 2027 idan suna son ci gaba da morar ayyukan alheri.
Jam'iyyar APC ta zargi tsohon gwamna Gbenga Daniel da cin amanar jam’iyya a zaben cike gurbi, inda ya umurci magoya bayansa su goyi bayan jam'iyyar PDP.
Sanata mai wakiltar Ogun ta Gabas a majalisar dattawa, Gbenga Daniel, ya fuskanci hukuncin ladabtarwa bayan jam'iyyar APC ta zarge shi da cin dunduniyarta.
Yan asalin Isara Remo da ke zaune a kasashen waje da wadanda ke gida sun hada kai sun yi fatali da wanda aka zaba a matsayin sabon Sarkinsu a jihar Ogun.
Rahotanni sun tabbatmar mana da cewa gwamnatin jihar Ogun ta nada mataimaka na musamman kan siyasa guda 1,200 domin inganta alaka da jama’a cikin mulki.
Sarkin Irokun, Oba Buari Ola Balogun da ke jihar Ogun ya bukaci gwamnatin Ondo ta daina yunƙurin da ya kira ba bisa ka’ida ba na naɗa sabon Sarki a yankin jihar.
An fara fafutukar neman kujerar sarkin Ijebu da ke jihar Ogun bayan rasuwar Mai Martaba Oba Sikiru, kawo yanzu mutane 17 sun nuna sha'awar hawa karagar mulki.
Am sake rasa daya daga cikin sarakuna a Najeriya, Sarkin Arigbajo da ke karamar hukumar Ifo a jihar Ogun, Mai Marataba Timothy Oluwole Sunday Mosaku ya mutu.
Ogun
Samu kari