Sarkin Kano
Gwamnatin Kano ta yi karin bayani game da shirin hawan sallah da aka ce ta ce ba ruwanta da shirin hawan da Muhammadu Sanusi II ya ce zai yi a Kano.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa dogaro ga Allah ya ba shi damar jure wa duk wani kunci da ya shiga bayan an kwace sarauta daga hannunsa.
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II ya sanya bakin rawani a ranar 20 ga watan Ramadan domin tunawa da nasarar Annabi Muhammad SAW ya bude Makkah.
Mai martaba sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya fara shirye-shiryen hawan sallah a Kano. Ya tura takardar sanarwa ga 'yan sandan jihar Kano.
Shugaba Bola Tinubu ya ba mai martaba Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero shugabancin kwamitin ciyar da talakawa a Ramadan 2026 a fadin Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa addu'o'in da ake yi na neman zaman lafiya da hadin kai tsakanin jagororin siyasa a jihar.
Sarki Aminu Ado Bayero ya kaddamar da sabon masallacin da Abdullahi Ganduje ya gida a Kano. Ganduje ya ba Sheikh Abubakar Lawal Triump jagorancin masallacin.
Abokin huldar Jeffrey Epstein, Jide Zeitlin ya ambaci sunayen Ngozi Okonjo-Iweala da kuma Muhammadu Sanusi II a wata liyafa da aka so shiryawa a 2018.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sanar da cewa nauyi ne ya rataya a wuyansa ya ankarar da shugabannin siyasa nauyin da ke kansu.
Sarkin Kano
Samu kari