Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce shi ba mai magana ne da yawun Shugaba Bola Tinubu ba, duk da yana bayyana ayyukansa a matsayin jagora a birnin.
A labarin nan, za a ji cewa takardar kotu ta bayyana bayanan da ake sa ran shaidun da Nnamdi Kanu zai gabatar a gabanta za su bayar idan an koma zama.
Kungiyar dattawan jam'iyyar PDP na Arewacin Najeriya, sun caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja. Sun zarge shi da yunkurin ruguza jam'iyyar PDP.
Kotun Koli ta shirya yanke hukunci kan karar da ke kalubalantar dokar ta bacin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya a jihar Rivers har ta wata shida.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya musanta rahotannin da ke cewa yana shirin neman kujerar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Tsohon dan takarar gwamna karkashin jam'iyyar APC a jihar Rivers ya bukaci ministan Abuja, Nyesom Wike ya nemi afuwarsa bayan kalamansa da ya kira shi barawo.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi shagube ga 'yan siyasar da suke tururuwa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce a baya sun soke shi.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya fito ya yi karin haske kan batun cewa sun samu sabani tsakaninsa da shugaban kasa Bola Tinubu.
Kungiyar SERAP ta bukaci dukkan gwamnonin NAjeriya da ministan Abuja, Nyesom Wike su bayyana yadda suka kashe kudin da aka ba su bayan cire tallafin mai.
Nyesom Wike
Samu kari