Nyesom Wike
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta kawo karshen shari'a da ake yi dangane da waye sahihin Sakatarenta na kasa a gaban kotu da ke Abuja.
Hadimin gwamnan jihar Rivers, Darlington Orjiya yi ikirarin cewahar yanzu majalisar dokokin juhar ba ta sanar da Fubara shirinta na sauke shi daga mulki ba.
Kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana cewa za ta yi hukunci a ranar 9 ga Maris kan karar da aka shigar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu siyasar Rivers.
Yan majalisar dokokin jihar Rivers hudu da suka janye daga shirin tsige Gwamna Siminalalayi Fubara da mataimakiyarsa, sun yi amai sun laahi cikin kwanaki biyu kacal.
Ministan Abuja, Nyesom Wike na gwabza rikici da 'yan siyasa masu rike da madafun iko. Yana rikici da gwamnonin Bauchi, Rivers, Oyo da sakataren APC na kasa.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba zai sadaukar da Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, domin Gwamna Siminalayi Fubara ba.
Shugaban masu rinjaye da wani dan Majalisa daya sun bayyana cewa ba su goyon bayan tsige Gwamna Fubara, tare da mataimakiyarsa , Farfesa Ngozi Odu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta cafke wani fasto a jihar Rivers kan zargin shirin raba Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo, da duniya.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dokokin Ribas ta bayyana ɓacin rai bisa abin da ta kira katsalandan a kokarinta na tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Nyesom Wike
Samu kari