Nyesom Wike
Yayin da ake cigaba da zaben kananan hukumomi a jihar Rivers, ana zargin jami'an tsaro sun kai farmaki kan masu zabe inda suka watsa su a yau Asabar.
Wasu daruruwan masu gudanar da zanga-zanga sun fito kan tituna domin nuna adawarsu da zaben shugabannin kananan hukumomin da ake gudanarwa a jihar Rivers.
Tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba 'ya'yan tsohon shugaban kasa, Buhari da wasu yan siyasa wa'adin makwanni biyu kan filayensu.
Wasu mazauna jihar Ribas sun bijirewa ruwan sama inda su ka tsunduma zanga-zanga kan yunkurin hana gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar da za a yi gobe.
Shugaban wata ƙungiyar matasan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya ce surutun minustan Abuja, Nyesom Wike ya fi aikinsa, don haka ya buƙaci Tinubu ya kore shi.
Karamin Ministan man fetur, Heineken Lokpobiri ya fadi yadda Nyesom Wike ya taka rawa wurin tabbatar da ganin ya samu muƙamin Minista a mulkin Bola Tinubu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da ka da ya kunno wuta a jihar Oyo. Makinde ya yabi Wike.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci masu adawa da shi a PDP, ya ce dukkansu ya fi ƙarfin ya tsyaa yana takun saka da su.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gorantawa Gwamna Siminalayi Fubara bayan tabbatar da shi a matsayin gwamnan jihar.
Nyesom Wike
Samu kari