Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce babu wata kalar barazana da za ta dakatar da shi daga ci gaba da yin rusau a babban birnin tarayyar. Wike ya gargadi masu filaye.
Majalisar dattawan Najeriya ta umarci gudanar da bincike kan rushe rushen gidajen da ake yi a birnin tarayya Abuja. Ta kafa kwamitin domin yin binciken.
Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier a shirya muhimman abubuwa a kasar nan. Ya sauka a fadar shugaban kasa inda zai gana da Tinubu da shugaban ECOWAS.
Sanata David Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya ce har aikin acaba ya yi domin rufawa kansa asiri kafin shiga Majalisar Tarayya inda ya yabawa Nyesom Wike.
Gwamnan jihar Ribas, Sir SiminalayiFubara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi iya bakin ƙoƙarinta wajen taimakawa al'ummarsa, ya tuna yadda ake kaunarsa.
Kwamitin amintattu na PDP ya nuna damuwarsa kan rashin gudanar da taron NEC na jam'iyyar. Kwamitin na son ganin an kawo karshen rikicin da ya addabi PDP.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Babbar Kotun da ke jihar Rivers da rusa matakin dakatar dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Andoni-Opobo/Nkoro mai suna Awaji-Inombek Abiante.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yabawa Gwamna Fubara inda ya ce ya jajirce wurin tabbatar da samun cigaba a jihar Rivers da yankin Neja Delta.
Nyesom Wike
Samu kari