Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karbi bakuncin tsohon gwamnan Kogi, Alhaji Yahaya Bello a gidansa da ke birnin Tarayya a yau Alhamis 23 ga watan Janairun 2025.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa kwalejin Kimiyya da Fasaha a ta Tarayya a Gwarinpa da ke Abuja, an raɗa mata sunansa don karrama shi.
'Yan sanda sun dura sakatariyar PDP a jihar Rivers tare da toshe hanyar shiga cikinta yayin da rikciin cikin gida ya tsananta tsakanin bangarori biyu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana kwace filayen mutane da kamfanoni sama da 500 saboda gaza biyan kudin mallakar kadarorinsu.
Babbar kotun Ribas mai zama a Fatakwal ta soke tarukan zaɓen shugabannin PDP da aka gudanar a jihar Ribas a watan Yulin, 2024, ta ce an saɓawa doka.
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya caccaki tsohon ministan matasa da wasanni na lokacin Shugaba Muhammadu Buhari wato Solomon Dalung.
Shugaban karamar hukumar Obio-Akpor a jihar Rivers, Hon. Chijioke Ihunwo ya nada hadimai na musamman guda 130 watanni shida bayan nada wasu 100 da ya yi.
Wata kotu a Rivers ta ci taran mutanen Wike da suka bukaci gwamna Fubara ya sake gabatar da kasafin kudin 2025. Kotun ta ce a cigaba da aiki da yan majalisa uku.
Mr. Nyesom Wike ya ce jihar Ribas ba ta taba samun gwamna adali kuma mai nagarta kamarsa ba, ya ce Odili ne ke zuga Fubara ya take umarnin shugaban kasa.
Nyesom Wike
Samu kari