Nyesom Wike
Majalisar dokokin jihar Rivers ta fara shiri tsige gwamna Siminalayi Fubara bayan sabon rikicinsa da Nyesom Wike. Majalisar ta ce za ta turawa Fubara takarda.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya bayyana Gwamna Siminalayi Fubara da da mara tarbiyya, wanda ya sauka daga akalar da aka ba shi gwamnatin jihar Ribas.
Rundunar 'yan sanda ta cafke limamin addini a Port Harcourt, Tombari Gbeneol, dangane da zargin shirin kashe Ministan Abuja, Nyesom Wike. Bincike na ci gaba.
Kungiyar Christian Youth in Politics (CYP) ta gargadi Ministan FCT, Nyesom Wike, akan zarge-zargen katsalandan a siyasance da zaman lafiya a Bauchi.
Tsohon Ministan Wasanni, Dr. Tammy Danagogo, ya karyata zargin sa a shirin kashe Ministan FCT, Nyesom Wike, yana mai cewa zargi ne kirkirarre mara tushe.
Tsohon Sanata Magnus Abe ya gode wa Bola Tinubu da Nyesom Wike bayan nadinsa a matsayin shugaban majalisar NUPRC, yana mai kira ga ‘yan Najeriya su marawa musu baya.
Ana zargin ministan FCT, Nyesom Wike da rashin girmama sarakuna da masu fada a ji a birnin tarayya Abuja. Kungiyar 'yan asalin Abuja, AOIYEO ce ta yi zargin.
Sakataren APC na kasa, Ajibola Basiru ya bukaci Nyesom Wile ya yi murabus daga matsayin ministan harkokin Abuja don ya maida hankali kan siyasar Ribas.
PDP ta dakatar da shugaban riƙo na Rivers, Robinson Ewor, saboda goyon bayan Wike; jam'iyyar ta jaddada cewa Wike korarre ne kuma Fubara ya riga ya koma APC a bara.
Nyesom Wike
Samu kari