Nyesom Wike
Rigima tsakanin Majalisar dokokin jihar Ribas da ɓangaren gwamnati ta kara tsanani, ƴan tsagin Wike na shirin dawo da yunƙurinsu na tsige Gwamna Fubara.
Mataimakiyar gwamnan jihar Ribas, Farfesa Ngozi Odu ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta yi murabus daga matsayinsa saboda matsin lambar da take sha.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta bai wa Gwamna Sim Fubara wa'adin awanni 48 ya sake gabatar da kasafin kuɗin 2025, an ɗauki wannan matakin ne yau Litinin.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa kotun koli ta tsige shi daga kujerar gwamna. Fubara ya ce yana nan daram.
Kotun koli ta Najeriya ta bayyana zaben ciyamomi da aka gudanar a jihar Rivers ranar 5 ga watan Oktoba, 2025 ya saɓawa tanadin doka, don haka bai inganta ba.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalyi Fubara ya bayyana cewa a hangensa Allah ya toshe duk wani yunƙurin sasanta rikicinsa da Wike domin shi da jama'ar jihar su samu ƴanci.
Kotun kolin Najeriya ta kawo ƙarshen taƙaddama kan sauya shekar ƴan Majisar dokokin Ribas 27, ta sallami ƙarar da Gwamna Fubara ya ɗaukaka zuwa gabanta.
Sakataren PDP da ake ta tababa kan kujerarsa, Sanata Sam Anyanwu ya zargi gwamnonin PDP da kokarin tsige shi saboda dangantakarsa da Nyesom Wike.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yin hakuri kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu.
Nyesom Wike
Samu kari