Nyesom Wike
Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Siminalayi Fubara ya ce ba shi da alaka da kowace kungiyar 'yan ta'adda da ake zargi da fasa bututun mai a jihar Ribas.
Gwamnonin Kudu maso Kudu da wasu 'yan siyasa sun fara maganar sasanta rikicin jihar Ribas. Nyesom Wike ya ce ba shi da adawa da sulhu da gwamna Simi Fubara.
Kwararren lauya kuma mai kare hakkin dan Adam, Chidi Odinkalu, ya ce ya samu labarin sirri a kan yadda kotu ke shirin hana sarki Muhammadu Sanusi hawan sallah.
Wani babban kusa a jam'iyyar PDP, Dan Orbih, ya tabo batun rawar da Nyesom Woke yake takawa a gwamnatin APC. Ya ce ministan Najeriya yake yi sa aiki.
Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya gana da ministan Abuja a jami'ar Calaba. Hakan na zuwa ne bayan APC a jihar Kano ta yi barazanar dokar ta baci a Kano
A makon da ya gabata, tsohon gwamnan Ribas kuma Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya samu nasarori da dama, wadanda za su girgiza jam'iyyarsa ta PDP.
Shugaban riko na jihar Ribas da ya gaji gwamna Siminalayi Fubara ya gargadi sarakunan gargajiya kan shiga siyasa, ya bukaci su ba da hadin kai kan tsaro.
Bayan shafe tsawon lokaci ana taƙaddama, kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Samuel Anyanwu a matsayin halastaccen sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa.
Sufeton 'yan sandan Najeriya ya yi gargadin cewa za su yi maganin masu son tayar da zaune tsaye a Rivers bayan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara.
Nyesom Wike
Samu kari