Nyesom Wike
Kungiyar yan Najeriya mazauna kasashen Amurka da Burtaniya, UNTF ta fito fili ta bayyana wadanda ke da hannu a matsalar rashin tsaron da addabi Abuja.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan sahihancin kasafin kudin jihar Rivers naira biliyan 800 da Majalisar ta amince da shi yayin da gwamnan ya sanya wa hannu.
Majalisar Dattijai za ta gayyaci ministan FCT, Nyesom Wike domin ba da rahoto kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga da kuma sace mutane da ake yi a Abuja.
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike, ya sanar da batun kama wasu masu yiwa yan bindigar da suka addabi mazauna babban birnin Abuja leken asiri.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kama kasurgumin ɗan garkuwa da mutane, Chinaza Phillip, wanda ya yi ƙauren suna wajen satar mutane a birnin tarayya Abuja.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta gina wata makarantar sakandare ta zamani a Abuja, wacce za a kashe naira biliyan 1.7 wajen gina ta, kuma a cikin shekara daya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya shiga ganawar gaggawa babu shiri da masu ruwa da tsaki da kuma masu sarautar gargajiya kan matsalar tsaro da ta addabi birnin Abuja.
Majalisar jihar Rivers ta sake gayyatar kwamishinoni 9 da suka yi murabus a kwanakin baya don sake tantance su da kuma mayar da su mukamansu a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya yi magana kan rikicinsa da wanda ya gaje shi a kujerar mulkin jihar Rivers, Gwamna Siminalayi Fubara.
Nyesom Wike
Samu kari