Nyesom Wike
A wannan labari, za a ji cewa jam'iyyar PDP ta bayyana cewa akwai bukatar Gwamna Siminalayi Fubara ya jajirce a kan yi wa jama'a aiki, kada ya koma PDP.
Majalisar dokokin Rivers ta dawo bakin aiki bayan Tinubu ya janye dokar ta-baci. Wannan ya kawo ƙarshen dakatarwar watanni shida da aka yi wa shugabannin siyasa.
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan Gwamna Similayi Fubara da aka mayar kan mulki sun taru a kofar gidan gwamnatin Ribas domin tarbarsa yau Alhamis.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed kan janye dokar ta bacin da ya sanya a jihar Rivers.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya janye dokar ta bacin da ya sanya a jihar Rivers. Shugaba Tinubu ya bayyana cewa zaman lafiya ya dawo a jihar mai arzikin mai.
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakaba a jihar Ribas watanni shida da suka wuce, ya ce ya gamsu da yadda abubuwa suka gyaru.
An yi ta yada wasu jita-jita masu cewa ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike na fama da cutar zuciya. Hadimin ministan bai ce komai ba kan lamarin.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Rivers, Tonye Cole, ya yi kira ga ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, da ya bar jam'iyyar PDP.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta ankarar da jama'a a kan labarin cewa ta fara shirin daukar wasu sababbin ma'aikata guda 3,000 a kasar nan.
Nyesom Wike
Samu kari