Nuhu Ribadu
Hadimin Bola Tinubu kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya karɓi tawagar majalisar dokokin Amurka a Abuja domin ci gaba da tattaunawar tsaro tsakanin ƙasashen biyu.
Majalisar Dokokin Amurka ta ci gaba da bincike kan zargin cin zarafin Kiristoci, inda yawancin ‘yan majalisa suka dage cewa ana kai hare-hare kan Kirista.
Sanata Francis Fadahunsi ya bukaci Shugaba Tinubu ya nada tsohon hafsan soja matsayin NSA, yana cewa hakan ne kawai zai tabbatar da ingantaccen tsarin tsaro.
Mai taimakawa shugaban kasa game da harkokin tsaro ya ce Najeriya na samun tallafi daga Amurka, Faransa, Birtaniya da wasu kasashe a yaki da ta'addanci.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bada tabbacin cewa daliban da 'yan bindiga suka sace a Neja sun kusa dawowa.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro na kasa, Malam Nuhu Ribadu ya gana da shugabannin kungiyar CAN da iyayen daliban da aka aace a jihar Neja.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya bayyana cewa tawagar gwamnati a Amurka na kokarin gyara labaran karya da ke zargin wariyar addini a Najeriya.
Ministan harkokin tsaron Amurka, Pete Hegseth ya ce kasarsa ta fara aiki tare da Najeriya domin kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa kiristoci.
Mai ba shigaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya gana da sakataren tsaron Amurka da shugaban hafsoshin tsaro kan baranazar Donald Trump.
Nuhu Ribadu
Samu kari