Yan Najeriya Fim
Masana'antar fina-finan Nollywood da ke Kudancin Najeriya ta yi bsbban rashi da jaruma Nkechi Nweje ta riga mu gidan bayan bayan gajeruwar rashin lafiya.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Mama Ereko, ta bayyana wahalhalun da ta sha a aurenta inda ta ce mijinta na kawo mata gida a gabanta.
Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood, Chika Ike ya bayyana cewa ba Sanata Ned Nwoko ne ya mata cikin da take ɗauke da shi ba.
Sanata Ned Nwoko na jihar Delta ya ƙaryata raɗe-radin cewa cikin da jaruma Chike Ike ke ɗauke da shi nasa ne kuma yana shin aurenta, ya ce ba gaskiya ba ne.
Fitaccen jarumin Nollywood wanda ke koyarwa a jami'ar Port Harcourt, Columbus Irisoanga da aka sani da taka rawar boka a fina-finai, ya riga mu gidan gaskiya
Masana'antar Nollywood ta shiga yanayin alhini sakamakon mutuwar fitacciyar jaruma, Pat Ugwu, ta mutu tana da shekara 35 a duniya, jarumao sun fata ta'aziyya.
Omowunmi Dada ta sha dakyar yayin da ta kamu da cutar sepsis yayin daukar fim a Oyo. An gano cewa cutar tana da matukar hatsari ga rayuwar mutum.
An tafka rashe-rashe a masana'antar Kannywwod a 2024. Akwai rasuwar manyan jaruman da tsakaninsu bai wuce mak 2 ba. Mutuwar jaruman ta girgiza masana'antar.
Akwai wasu fitattun fina finan Nollywood da ya kamata ku kalla a watan nan na Disamba domin samu nishadi a yayin da ake bukukuwan Kirsimeti a fadin duniya.
Yan Najeriya Fim
Samu kari