Yan Najeriya Fim
An tabbatar da rasuwar fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Duro Michael bayan shafe tsawon lokaci yana fama da jinya, jarumai sun fara alhini.
Fitacciyar mai amfani da kafafen sada zumuntar nan watau Mandy Kiss ta bayyana cewa ikirarin da ta yi na shirya kwanciya da maza 100 wasa ne, ba dagaske take ba.
Fitacciyar jarumar fina-finai a Najeriya kuma furodusa, Debbie Shokoya ta bayyana cewa tun farko tana mutunta kowane addini, ta musulunta bayan aure.
Fitaccen jarumin Nollywood, Chiwetalu Agu ya musamta labarin da ake eyadawacewa ya yi bankwana da duniya, ya wallafa bidiyonsa don tabbatar da yana raye.
Fatacciyar jarumar fim a Najeriya, Bimbo Akintola ta bayyana cewa kusan duka mazana Najeirya ba abin yarda ba ne, domin tun daga gida suke koyon cin amana.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shahararren ɗan wasan kwaikwayo na Nollywood, Fabian Adibie, ya rasu yana da shekaru har 82 a duniya.
An tabbatar da rasuwar daya daga cikin fitattun jaruman Nollywood a Najeriya , Cif Kanran, wanda ya koma ga mahaliccinsa da safiyar ranar Juma'a, 15 ga Agusta.
A tarihin masana'antar Kannywood an yi wasu fitattun jarumai da mawaka waɗanda suka yi shura amma daga baya suka zama abin tausayi kuma ba a jin duriyarsu.
Fitaccen mawakin Najeriya, 9ice ya ce ya sha wahala sakamakon sihirin da aka yi masa da ya sa ya rika aman jini na watanni shida kafin Babalawo ya yi masa magani.
Yan Najeriya Fim
Samu kari