Fina-finan Kannywood
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood ta shiga jimami bayan mutuwar daya daga cikin shahararrun jarumanta, Baba Gebu, wanda ya mutu bayan fama da jinya.
Jarumin Kannywood, Mato Yakubu da aka fi sani da Malam da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya rasu bayan fama da ciwon daji, inda aka tabbatar da labarin.
An tabbatar da rasuwar fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Duro Michael bayan shafe tsawon lokaci yana fama da jinya, jarumai sun fara alhini.
Fitaccen jarumi a masana'antar Kannywood, Tahir Muhammad Fagge, ya yabawa Ali Nuhu kan gudunmawar da yake ba shi musamman yadda yake fama da jinya.
Fitaccen jarumin Nollywood, Chiwetalu Agu ya musamta labarin da ake eyadawacewa ya yi bankwana da duniya, ya wallafa bidiyonsa don tabbatar da yana raye.
Bayan korafe-korafe kan rashin lafiyar Mato Yakubu, Gwamna Mai Mala Buni ya amince zai ɗauki dawainiyar dukkan kuɗaɗen jinyar jarumi Malam Nata'ala.
Shahararren jarumin fina-finan Kannywood, Mato Yakubu wanda aka fi sani da Malam Nata’ala ya yi bayani kan mawuyacin hali na jinya da yake ciki inda ya roki al'umma.
Fitaccen mawaki a jihar Kano, Aminu Lajawa Mai Dawayya ya bayyana irin nasarorin da ya samu a lokacin da ya yi fice a Kannywood da waka shekarun baya.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta bayyana halin da ta shiga bayan hadarin da ta yi. Ta ce tana fatan ta yi aure kafin Allah ya karbi rayuwarta.
Fina-finan Kannywood
Samu kari