Labaran NNPC
Kungiyoyin 'yan kasuwa sun ce ba su suka jawo tashin farashin mai a Najeriya ba. An zargi manyan dilolin mai da janyo tashin farashin mai a jihohin Najeriya.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya yi kari kan farashin litar man fetur. Kamfanin ya yi karin ne a gidajen man da ke a biranen Abuja da Legas.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilai ta bayyana damuwa a kan halin da matatun mai mallakin gwamnatin Najeriya ke ci gaba da lakume kudi, amma ba aiki.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar EFCC na rufe wani asusun kamfanin sufurin jiragen sama na Mars Aviation Ltd’s kan almundahana a EFCC.
Alhaji Aliko Dangote ya sanar da rage farashin gas na girki a fadin Najeriya. Dangote ya dawo sayar da gas N760 daga N810, an samu ragin N190 a Najeriya.
Kungiyar PANEP mai rajin kare tattalin arzikin kasa ta yi zanga zangar goyon bayan matatar Dangote a jihar Kaduna. Kungiyar ta zargi PENGASSAN ta kulla makirci.
An samu takun saka mai zafi tsakanin Dangote da hukumomin gwamnati kan man fetur, samar da danyen mai, da rikicin ma’aikata a sabuwar matatar man Dangote.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), ya tabo batun illar da yajin aikin kungiyar manyan ma'aikatan man fetur na kasa (PENGASSAN) ya jawo a kasa.
Kungiyar manyan ma'aikatan man fetur ta kasa (PENGASSAN), ta tsudunma yajin aiki a fadin Najeriya. Lamarin ya kawo tsaiko a kamfanin NNPCL da NUPRC.
Labaran NNPC
Samu kari