Labaran NNPC
Yan kasuwa masu zaman kansu da ke da rumbunar ajiyar fetur sun fara bin aahun Dangote wajen rage farashi, ana tsammanin litar fetur za ta dawo kasa da N800.
A labarin nan, za a ji cewa kamfanin mai na kasa NNPCL ya tabbatar da cewa wani bututun mai a jihar Delta, tare da fadin halin da ake ciki bayan lamarin.
Sabuwar takaddama ta barke tsakanin gwamnonin Najeriya da NNPCL kan zargin rashin tura dala biliyan 42.37, lamarin da ya kai ga umarnin zaman sulhu.
Rahoton NMDPRA ya nuna cewa a Oktoba 2025 matatar Dangote ta samar da lita miliyan 512 na fetur kacal, lamarin da ya tilasta ƙasar ta dogara da shigo da man fetur.
A labarin nan, za a ji cewa Ofishin Mai Binciken Asusun Gwamnati ya yi bincike, inda ya gano wasu kudi da aka yi amfani da su ba bisa ka'ida ko shaida ba.
Matatar Dangote ta sanar da rage farashin litar man fetur ga masu sayen kaya daga matatar. litar man fetur ta dawo daga N877 zuwa N828. an samu ragin N49.
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin sayar da matatun Warri, Fatakwal da Kaduna. Hadimar Tinubu, Olu Verheijen ce ta bayyana haka a wani taron makamashi.
Alhaji Aliko Dangote ya bayyana dalilin kin sayen matataun man Najeriya. Ya ce akwai kungiyoyi da masu kudi da ya kamata su saye matatun NNPLC a Najeriya.
Alhaji Aliko Dangote zai fadada matatarsa zuwa karfin tace mai ganga miliyan 1.4 a rana. Ya bayyana cewa zai dauki ma'aikata 'yan Najeriya wajen aikin.
Labaran NNPC
Samu kari