Matasan Najeriya
A labarin nan za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Anambra ta kama wani mutum da ya zambaci abokinsa ta hanyar sace masa yaro, ya sayar a kan N1.3m.
Khamis Musa Darazo ya yaba wa Sanata Oluremi Tinubu kan shirinta na ƙarfafa mata, yana cewa hakan na rage talauci tare da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa.
Shirin The Power Force zai bai wa matasa 5,000 horo kan yadda ake girka mitocin lantarki masu amfani da fasahar zamani. Ga abubuwan da ya kamata ku sani.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Surutu ya yi yawa a kan canza khaki zuwa atamfa ga masu NYSC. Ministan matasan Najeriya ya tabbatar da cewa misali kurum ya bada da yake bayanin sauyin da aka kawo.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da ɗaukar nauyin tawagar Yobe zuwa taron Arewa Media Summit a Kano, inda mahalarta za su tattauna makomar yaɗa labarai.
Shugaba Bola Tinubu ya sanar da shirin horas da matasa 5,000 kan girka mitar lantarki domin samar da ayyukan yi da rage matsalar cajar hasashen amfani da wuta.
Ministan harkokin matasa ya bayyana cewa daga yanzu, tufafin Adire ne za su zama khakin aikin bautar kasa, NYSC bayan sauye sauyen da aka yi a hukumar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta karyata labarin fa ke yadawa cewa an samu ɓullar wata sabuwar kungiyar yan ta'adda a jihar, ta ce wasu matasa ne yan damfarar intanet.
Matasan Najeriya
Samu kari