Matasan Najeriya
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya daukar matasa sama da 400,000 a karkashin shirin YouthCred, wanda aka kirkiro domin ba da rance ga matasan Najeriya.
Kamfanin fasahar zamani na Techopi ya ba matasa 20 horo na musamman game da inganta fasaha da habaka basirar da Allah ya ba su a jami'ar jihar Gombe.
Wani lauya a Najeriya, Lauya Festus Ogun ya shigar da kara kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu saboda ya toshe shi a manhajar X da aka fi sani da Twitter.
Karamin ministan masana'antu, kasuwanci da zuba jari ya kaddamar da wani ahiri daga aljihunsa wamda zai taimakawa kananan yan kasuwa da tallafin kudi a Cross River.
Sanata Barau Jibrin ya shirya daukar nauyin aurar da matasa 440 a Kano. Alhaji Fahad Ogan Boye ya ce wannan matakin ya nuna jajurcewar Barau na taimakon al'umma.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan kamasho a kasuwar Legas sun samu sabani, inda guda daga cikinsu, Ebuka Adindu ya kashe abokin aikinsa a kan N8000.
Wasu rahotanni a jihar Kaduna sun tabbatar da mutuwar sanannen ɗan daba, Habu Dan Damisa abin da ya jawo da martani daban-daban da maganganu a jihar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana wani shiri da gwamnatinsa ta zo da shi wanda zai ba matasa miliyan 7 horo kan fannoni daban-daban na fasahar zamani.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen Kano ta kama tramadol akalla 7,000 a hanyar shigowa jihar.
Matasan Najeriya
Samu kari