Matasan Najeriya
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyelola Yisa Ashiru ya zargi hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) da yi masa kazafi tare da neman wadanda aka kama.
Rundunar yan sandan kasar nan ta bayyana rashin dacewar yadda jama'a ke hukunta wadanda aka kama bisa zargin aikata laifuffuka a sassan kasar nan
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya bukaci matasan Najeriya da su shigo a rika damawa da su a harkokin siyasa. Ya ce bai kamata su gujewa neman mulki ba.
'Yan sanda sun kama wasu daga cikin masu zanga-zangar da suka yi dandazo a kan titin Lekki a jihar Legas. Matasan sun fito gangamin tunawa da waki'ar ENDSARS.
Wata budurwa 'yar shekaru 19 ta kammala digiri, inda ta samu maki mafi girma a tsangayar da ta ke karatu, jama'a sun taya ta murna tare da mata fatan alheri.
An dakatar da kwamishinan ayyuka a jihar Jigawa bisa zarginsa da aikata aikin assha da matar aure a Kano. An kama shi ranar Juma'a a jihar ta Kano.
Wata budurwa ta sha aiki bayan da ta kai ziyara gidan su saurayinta, inda aka ga ta yi wanke-wanke mai yawa da share-share mai yawan gaske a gidan.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Salihu Abubakar Zaria ya karawa yan baiwa ƙarfin guiwa game da cigaba da 'mining' da suke yi inda ya yi musu addu'ar alheri.
Tsohon gwamnan Osun, Olagunsoye Oyinlola ya bayyana yadda mahaifinsu ya gargade su kan arzikin da ya bari saboda ka da kowa ya saka rai wurin cin gadonsa.
Matasan Najeriya
Samu kari