Matasan Najeriya
Daliban manyan makarantu a Legas sun ce maimakon shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar, sun yanke shawarar yin tattakin nuna goyon baya ga gwamnatin jihar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya roki matasan Najeriya su janye zanga zangar da duek shirin yi a wata mai zuwa, ya ce zai magance dukkan damuwarsu.
Tsohon Ministan wasanni da ci gaban matasa a gwamnatin Buhari, Sunday Dare ya shawarci matasan kasar nan a kan hanyar samun saukin halin da ake ciki.
Shahararren mawakin Najeriya Charly Boy wanda ya saba jawo cece kuce a shafukan sada zumunta ya ce zai saki matarsa idan Kamala Harris ba ta zama shugabar Amurka ba.
Shugaba Bola Tinubu ya roƙi matasan Najeriya da kada su fito zanga-zangar da suke shiryawa. Ya bayyana irin tagomashin da ya gwangwaje 'yan Najeriya da shi.
Kungiyar Kwadago a Najeriya ta yi magana kan shirin zanga-zanga da ake yi a kasar inda ta ba Shugaba Bola Tinubu shawarar yadda zai dakile shirin.
Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya gayyaci shugabannin matasan da ke shirin yin zanga-zanga a fadin kasar.
Kungiyar matasan Arewa ta janye shirinta na zanga-zanga inda ta ce akwai lauje cikin nadi daga Kudancin Najeriya domin kawo rigima a Arewacin Najeriya.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya shawarci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana da masu shirya zanga-zanda domin shawo kansu tun kafin dare ya yi.
Matasan Najeriya
Samu kari