Matasan Najeriya
Kungiyar gwamnonin APC ta ce babu dalilin yin zanga-zanga a dai-dai wannan lokaci inda ta ce ba ta san musabbabin hakan ba tare da kiran a zauna a teburin sulhu.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojoji ba za su zuba hannu suna kallo a tayar da tarzoma kamar tashin tsahinar da tabfaru a ƙasar Kenya ba.
Kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ta bayyana cewa ofishin NSA zai taimakawa gwamnoni wajen kara inganta tsaro yayin da ake shirin yin zanga zanga.
Gwamnonin jihohin Najeriya da wasu ministocin Bola Ahmed Tinubu za su zaunadon lalubo hanyar da za a bi a daƙile yunkurin matasa na yin zanga zanga.
Rahotanni sun nuna cewa gwamnonin Najeriya sun haɗu a sakatariyar kungiyar gwamnonin ta ƙasa NGF da ke Abuja, ana sa ran za su yi magana kan abubuwa uku.
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum ya gargadi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan halin da ake ciki inda ya ce ta tsayar da komai domin shawo kan matsalar.
Shugaba Bola Tinubu ya ja wasu yan gwagwarmaya cikin gwamnati da suka kasance suna shiga zanga zanga a baya amma suke adawa da zanga zanga a yanzu.
Sarkin Benin wanda ake kira da Oba na Benin, Oba Ewaure II ya i kira ga matasan da suka shirya yin zanga zanga a watan Agusta su ba Tinubu lokaci.
Wasu matasa sun fara zanga zangar nun adawa da hukuncin da majalisar dattawa ta yi na tsige Sanata Ali Ndume daga matsayin mai tsawatarwa a majalisar dattawa.
Matasan Najeriya
Samu kari