Matasan Najeriya
Ministan harkokim kai, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ma'aikatarsa ba za ta bari wasu ƴan siyasa su ɓata shirin rabon tallafin rage raɗaɗin da za a yi.
Hukumar daukar ma'aikata ta kasa ta sanar da matasan kasar nan da su karkade takardunsu domin neman guraben aikin da ta ware domin rahe rashin aiki.
Kungiyar matasan PDP ta gargadi Gwamna Bala Mohammed da ya gyara dabi’unsa ko ya fice daga jam’iyyar saboda bata mata suna bayan ci gaba da sukar Nyesom Wike.
An ware sama da kayayyakin 100,000 da kuma N32.7bn don tallafa wa matasa da marasa galihu, musamman mata da matasa a fadin ƙasa a ƙarƙashin shirin N-Power.
Wani sabon rahoto ya bayyana fargabar karuwa matsanancin talauci a Najeriya biyo bayan tsadar rayuwa da hauhawar farashi da ake fama da shi a fadin Najeriya.
Hatsarin mota ya kashe matashiya mai shirin yiwa kasa hidima a hanyar Afikpo, Ebonyi. Sauran matasa sun ji rauni kuma an garzaya da su asibitin DUFUHS.
Rahotanni sun tabbatar da cewa masu 'bleaching' sun yi yawa a Najeriya inda Ministan Lafiya ya nuna damuwa kan yadda ake kara amfani da kayan gyaran fata a Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa tankar mai ta sake faduwa a jihar Taraba inda matasa suka taru a wurin yayin da jami'an tsaro suka dakatar da su daga diban fetur.
Kungiyar masu amfani da layukan sadarwa (NATCOMS) ta kalubalanci Hukumar NCC inda ta yi watsi da karin kudin tarho da cewa bai dace ba kuma zai kara wahala.
Matasan Najeriya
Samu kari