Matasan Najeriya
Gwamna Malam Uba Sani na jihar Kaduna ya maida kananaɓ yaran da aka sako bayan tsare su hannun iyayensu, ya ba kowane ɗaya N100,000 da wayar Itel.
Matasa masu yiwa ƙasa hidima wanda aka fi sani da NYSC sun ce har yanzun gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin karain alawaus zuwa N77,000 a wata.
Gwamnatin jihar Kaduna ta tarbi yara 39 da gwamnatin Bola Tinubu ta sako kan zargin tsunduma zanga-zanga inda aka ba su kyautar N100,000 da sababbin wayoyi.
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin ba da basuka har N75bn ga kananan yan kasuwa domin bunkasa tattalin arziki da kuma inganta harkokin kasuwancinsu.
Wani jami’in hukumar tsaron farar hula (NSCDC) da aka karawa girma mai suna Muhammed Opatola da ke aiki da sashin Iwo ya fadi ya mutu bayan ya karbi albashi.
Sabuwar kungiyar yan ta'adda mai suna Lakurawa ta ɓulla jihar Sokoto inda ta fara raba miliyoyi domin daukar matasa. Yan ta'addar na daukar matasa a N1m.
Sanata Adeniyi Adegbonmire SAN, mai wakiltar mazabar Ondo ta tsakiya, ya bukaci matasan Najeriya da su ci gaba da koyon sana'o'in dogoro da kawunansu.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi magana kan dalibanta da ke zube a kasar Cyprus inda ta ce ta himmatu wurin shawo kan matsalolin da suke fama da su.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kori karar da aka shigar da yara masu zanga-zanga bayan Antoni Janar na ƙasa ya shiga tsakani a yau Talata.
Matasan Najeriya
Samu kari