Matasan Najeriya
Fitaccen ɗan barkwanci na Najeriya, Sanku, ya rasu a haɗarin mota a Ibadan, abin da ya girgiza masana’antar barkwanci da masoyansa a kafafen sada zumunta.
A labarin nan, za a ji yadda jami;an NDLEA su ka samu nasarar kama wani matashi da miyagun kwayoyi a motar da ta daukao kaya daga Legas zuwa Maiduguri a hanyar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an hukumar NDLEA sun kai samame jihohin Taraba da Anambra inda su ka kama wasu mugayen masu safarar miyagun kwayoyi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya daukar matasa sama da 400,000 a karkashin shirin YouthCred, wanda aka kirkiro domin ba da rance ga matasan Najeriya.
Kamfanin fasahar zamani na Techopi ya ba matasa 20 horo na musamman game da inganta fasaha da habaka basirar da Allah ya ba su a jami'ar jihar Gombe.
Wani lauya a Najeriya, Lauya Festus Ogun ya shigar da kara kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu saboda ya toshe shi a manhajar X da aka fi sani da Twitter.
Karamin ministan masana'antu, kasuwanci da zuba jari ya kaddamar da wani ahiri daga aljihunsa wamda zai taimakawa kananan yan kasuwa da tallafin kudi a Cross River.
Sanata Barau Jibrin ya shirya daukar nauyin aurar da matasa 440 a Kano. Alhaji Fahad Ogan Boye ya ce wannan matakin ya nuna jajurcewar Barau na taimakon al'umma.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan kamasho a kasuwar Legas sun samu sabani, inda guda daga cikinsu, Ebuka Adindu ya kashe abokin aikinsa a kan N8000.
Matasan Najeriya
Samu kari