Matasan Najeriya
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya koka kann halin shugabanni inda ya ce ya kamata su kasance a gidajen gyaran hali saboda halayyarsu.
Rahotanni sun bayyaɓa cewa tun da duku-duku matasa masu zanga zanga sun fito kan tituna a babban birnin tarayya Abuja duk da tulin jami'an tsaro da aka jibge.
Aminu Abdullahi Chubado ya yi tir da yadda aka cusa riba a tallafin gwamnatin tarayya. Ko da ruwan 1% ne, musulmai za su kyamaci cin irin wannan bashi saboda addini.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa za su cigaba da zama da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso domin dawowa ECOWAS inda ya ce za su inganta tsaro.
Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima ya bayyana shirye-shiryen Bola Tinubu kan matasa inda sha alwashin cigaba da tafiya da su a wannan gwamnati.
Kungiyar Arewa Young Leaders Forum (AYLF) ta bukaci gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed da ya janye kalamansa tare da neman afuwar Shugaba Tinubu.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanga ya bukaci gwamnatin tarayya ta zauna da masu zanga zanga kuma ta saurari kokensu domin ba su saɓawa doka ba.
Kwamitin gudanar da na masu zanga-zanga a jihar Lagos ta bukaci Bola Tinubu ya sallami Kayode Egbetokun daga mukaminsa kan zargin kisan gilla a Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa sojojin da aka tura garin Mararaba saboda zanga zanga sun tare babbar motar dakon kaya ɗauke da mutane sama da 30.
Matasan Najeriya
Samu kari