Matasan Najeriya
An kama wasu mutane da dama a jihar Kano, Legas, Rivers da Kwara, inda aka kame wani fitaccen dan fim da wasu mutanen da ba a yi tsammani ba a kamen.
Wata mata ta shafe kwanaki sama da biyar tana kirga kudaden da aka watsawa 'yarta a lokacin bikin cika shekara da aka yi. Kudin sun nuna adadin da aka bayar.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana irin shirin da ya yi wa Najeriya inda ya ce yana da gogewa da sanin yadda za a gudanar da mulki don gina Najeriya.
Kungiyar matasa da ke goyon bayan Atiku Abubakar watau NYFA ta caccaki Rabiu Kwankwaso kan kalaman da ya yi kan tsohon mataimakin shugaban ƙasar.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Abel Damina ya jawo ka-ce-na-ce bayan ya yi magana kan haramcin shan sigari ko giya a addinance inda ya ce ba zunubi ba ne ko kadan.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana nasarar damke wata matashiya, Shamsiyya Adamu da ta kware wajen satar wayoyin hannu tare da masu ba da gudunmawa.
NDLEA Kano ta kama mutane 1,345 da kwace 8.4kg na kwayoyi. Ta rushe sansanonin kwayoyi 20, ta gyara halin masu shaye shaye 101 da kuma hukunta 128.
Wani saurayi ya siya wa fitacciyar 'yar TikTok a Arewa, Maryam Sa'idu gida na N55m, ya ce ta daina zama a otel. Maryam ta ce ba za ta yi aure ba sai Tinubu ya sauka.
Wasu matasa a jihar Enugu sun zargi jami'an gwamnati da amfani da karfin gwamnati wajen nada sarki. Matasan sun tura takarda ga gwamnan kan lamarin.
Matasan Najeriya
Samu kari