Jami'o'in Najeriya
Hukumar makarantar Jami'ar Usman Dan Fodio ta karyata jita-jitar cewa 'yan bindiga sun kai hari cikin makarantar tare da hallaka wani mutum daya.
Babu maganar yajin-aikin kungiyar ASUU a jami’o’i Idan Bola Ahmed Tinubu ya na mulki. Tinubu ya je taron yaye daliban jami’ar FUTO, ya dauki alkawarin gyara ilmi.
Saurayin, ya aikata wannan danyen aikin ne bayan da ya gayyaci budurwar tasa zuwa gidansa, yayin da ita kuma ta tafi da kawarta don ta raka ta, duka suka ci gubar.
An shiga wani irin yanayi a Jami'ar OAU da ke jihar Osun bayan tsintar gawar lakcara a ofishinsa, marigayin mai suna Dakta Ayo ya mutu a jiya Talata.
Rahotanni sun bayyana cewa ana zargin wasu 'yan kasar China da laifin kashe Emmanuel a kasar Philippines a Oktoba, 2023. Sannan ana neman N35m don dawo da gawarsa.
Legit.ng ta yi bayanin duk wani abu da kuke da bukatar sani game da sabon tsarin zana jarabawa ta Kwamfuta (CBT) da Hukumar WAEC ta bullo da shi.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana irin kyautar da ta samu na naira dubu daya bayan tafi kowa shahara a cikin dalibai, ta wallafa shaidar biyan kudin a Twitter.
Jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) ta sanar da dakatar da gudanar da jarabawar zangon karatun farko na shekarar 2022/2023 saboda yajin aikin ƙungiyoyin ƙwadago.
Iyalan Joy Nsude, sun shiga dimuwa da makoki yayin da rahotanni suka ce mahaifiyar ‘ya’ya biyu ta rasu bayan ta yi magana da mijinta ta wayar tarho.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari