Jami'o'in Najeriya
Rundunar yan sandan jihar Borno ta samu nasarar kwance wani bam da aka da s aa kofar shiga jami'ar Maiduguri (UNIMAID). Ba a samu rauni ko asarar rai ba.
Sama da watanni biyu bayan yan bindiga sun tafi da 'ya'yansu, iyayen ɗaliban jami'ar tarayya da ke Gusau sun yi zanga-zangar lumana a gidan gwamnatin Zamfara.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun tarwatsa daliban da suka fito nuna adawa da kisan da masu sace waya suka yi wa wani dalibin ajin karshe.
Daliban jami'ar UNICAL masu yawan gaske a ranar Litinin, 4 ga watan Disamba sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da karin kudin makarantar da aka yi.
Gwamnatin jihar Katsina ta doka kan yadda wasu makarantu a jihar suka koma mafakar 'yan ta'adda, amma gwamnatin ta bullo da wasu hayoyin magance matsalar tsaron.
Matashin mai suna Gabriel Nwachukwu Eze, ya kammala jami'ar da sakamako na matakin farko (First Class). Eze ya kammala karatun ne bayan shan wahala a rayuwa.
Dan Najeriya ya ce yana da dalilin da yasa ya kone takardunsa na digiri saboda har yanzu bai samu aikin da zai yiwa kansa riga da wando daga su ba.
Ana ci gaba da cece-kuce kan makomar shirin Bola Ahmad Tinubu na ba daliban Najeriya rancen kudin makaranta da za a yi a nan ba da dadewa ba a kasar.
Ginin da ke dauke da ofishin shugabanni da jami’an jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ya kama da wuta a ranar Juma’ar nan, amma abin ya zo da sauki.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari