Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ambaci sunayen rukunin waus kungiyoyi da ke dauke da matakai a matsayin 'yan ta'adda, ya ce gwamnatinsa za ta murkushe su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dattawa ta kafa kwamitin da zai binciki dokar da harajin gwamnati ta sanya wa hannu domin gano inda aka samu matsala.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ce yana goyon bayan hukuncin kisa ga masu garkuwa da mutane a Najeriya. Ya ce APC za ta yi nasara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana mutanen da ya ce su ne ke daukar nauyin ta'addanci a kasar nan.
Sanata Adams Oshiomhole ya ce ya yi murnar murabus din shugabannin NMDPRA da NUPRC, yana mai cewa hakan ya zama dole domin ceto tattalin arzikin Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya ta kammala aikin tantance jakadun da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Majalisar ta amince su wakilci Najeriya a kasashen waje.
Hadimin shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya fito ya musanta jita-jitar cewa rashin lafiya ta kama maigidansa. Ya ce ba gaskiya ba ne.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari