Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar dattawan Najerita ta bi sahun takwararta ta wakilai wajen amincewa da bukatar dauko aron Dala miliyan 516 domin gina titin Sokoto zuwa Badagry.
Sanata Ireti Kingibe ta yi zargin cewa an canza wasu muhimman sassa na Dokar Zaɓe ta 2026 bayan majalisa ta gama aiki akai, musamman kan tsaron takardun ƙuri'a.
Gwamna Abdullahi Sule ya bayyana cewa ya zaɓi Sanata Ahmed Aliyu Wadada ne bayan tuntuba, yana mai cewa burinsa shi ne samun ɗan takarar da zai fi sauƙin cin zaɓe.
Majalisar wakilan Najeriya ta tattauna kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar ta neman sake ciyo bashin $516.3m. Majalisar ta amince da bukatar.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi zama domin tantance Muttaqha Rabe Darma a matsayin Minista. Majalisar dattawan ta tabbatar da nadin da Bola Tinubu ya yi masa.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin Muttaqha Darma a matsayin sabon ministan harkokin gidaje na tarayya bayan nadin da Bola Tinubu ya masa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nemi majalisar dattawan Najeriya ta amince ya sake karbo rancen Dala miliyan 516.3 domin aikin gina titin Sakkawato zuwa Badagry
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari