Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Seriake Dickson, ya fice daga PDP zuwa NDC, yana nuna damuwa kan lalacewar jam’iyyar a cikin taron manema labarai.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar da ke kare martabar Musulmin Najeriya, MURIC ta dauki kukanta a kan Shugaban INEC Joash Amupitan zuwa gaban Majalisar Tarayya.
Sanata mai wakiltar Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole ya yi magana kan laifuffukan siyasa. Sanata Adams Oshiomhole ya ce ba su kai mutum Jahannama ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu a kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2026 kasa da awanni 24 bayan Majalisar tarayya ta amaince da ita.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar CAC na kasa, Hussaini Ishaq Magaji, SAN daga mukaminsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a sauya kungin tsarin mulkin Najeriya domin samar da 'yan sandan jihohi a yunkurin magance matsalar tsaro.
Majalisar dattawan Najeriya ta rasa wasu daga cikin mambobinta tun bayan kafuwarta a shekarar 2023. Wasu daga cikin sanatocin sun koma ga mahaliccinsu.
Kungiyar manyan malaman cocin Katolika ta bukaci Majalisar tarayya ta sake nazari kan dokar zabe, musamman batun tura sakamakon zabe ta na'ura a Najeriya.
Shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele ya ce an samu fahimtar juna tsakanin masu ruwa da tsaki shi yasa Tinubu bai bata lokaci ba.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari