NSCDC
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya ayyana dokar hana fita ta sa’o’i 24 a garin Igbajo, da ke ƙaramar hukumar Boluwaduro bayan barkewar rikici.
Rundunar 'yan sanda ta ce an tura jami’ai 60,000 don samar da tsaro a zaben Anambra, tare da haramta motsin manyan mutane da kungiyoyin tsaro a ranar zaben.
Hukumar CDCFIB ta saki sunayen masu neman aiki a hukumomi hudu; NIS, FFS NSCDC da NCoS domin zuwa mataki na gaba idan sun yi nasara a matakin farko.
NSCDC Kano ta kama mutane hudu da ake zargi da fasa gidaje a Dambatta, Fagge da Tarauni, ta kwato kayayyaki, ta kuma qce za a gurfanar da su kotu.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an hukumar NSCDC kwanton bauna a jihar Edo. Miyagun sun kashe jami'ai tare da sace wani dan kasar China.
Mutane miliyan 1.91 sun nemi guraben aiki 30,000 na CDCFIB, inda Kogi ta fi yawan masu nema, sannan hukumar ta ce za a yi amfani da cancanta wajen daukar aiki.
Kakakin NSCDC a jihar Jigawa, ASC Badaruddeen Tijjani, ya ce wanda ake zargin ya kashe jami'insu ya tsere daga ankwa yayin da ake tafiya da shi kuma ya mutu.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar tsaron fararen hula ta samu wasu bayanan sirri, ta yi amfani da su wajen cafkewani dillalin kwaya a jihar Kano.
An cakawa jami’ar hukumar NSCDC Akpan Blessing wuka a Abuja, kuma asibitoci sun ki karɓarta saboda babu rahoton ‘yan sanda har dai daga karshe rai ya yi halinsa.
NSCDC
Samu kari